Showing posts with label hausa. Show all posts
Showing posts with label hausa. Show all posts

Friday, 28 June 2019

GARKUWA LYRICS BY ELRATAM CHOIR

Ya Ubangiji
Makiya na
Sun karu 
Ba misali(3×)
Ooh ooh ooh
Zaman duniya
Yakine...
Kalmar Ka
Ta Tabata
Amma Yakin ba na jiki ba
Kalmar Sa ta tabata
Rayuwa duniya
In ba kai ba, Ya Yesu
Ka taimaka
Ka karfafa
Don mun kawo kukan mu
Ya Yesu
Ya Ubangiji
Makiya na
Sun karu
Ba misali
Aama Kaine garkuwata
Yahweh
Mai tsaro na
Aama Kaine fitila ta
Ya Yesu ne haske na
Ooh ooh ooh...
Bridge
Ya ba dukan maka man Yesu
=Response=
Domin ku Samu ikon tsayaya
Da dabarun shaidan a duniyan nan
=Response=
Ai wanan yaki,ba Yakin jikin ba
Amma da mulkoki,da ikoki
=Response=
Da maliukunta wannan zamani
Mu yapa gaskiya
Mu yapa adalchi
=Response=
Da tahkalmi,na shirin bishara
Mun tawka garkuwa,da bangaskiya
=Response=
Da kwalkwali da takkobin Ruhu
=All=
Wato shi maganen Yahweh
Ai ceto ba shakka na mu ne
Chorus
Girgiza,hukunta
Ya Yesu Ka wufinta su
Idan Ubangiji na nan da mu
Wanne za yi gaba da mu
=Response=
Lalle ba na tsoro
Gama Kaine Garkuwata
Yahweh mai tsaro na
Gama Kaine fitilata
Ya Yesu ne haske na
(Interlude)
Girgiza,hukunta
Ya Yesu Ka wofinta su
Lead
We've got the victory (3×)
Gama Kaine Garkuwata
Yahweh mai tsaro na
Gama Kaine fitilata
Ya Yesu ne haske na

MANAGEMENT INFORMATION SYSTEM

Management levels In an organization, there are three different levels of management, each of which requires different types of information ...